Gagarumar Bita akan Hukunce-Hukuncen Azumi

Gagarumar Bita akan Hukunce-Hukuncen Azumi
3145


Gagarumar Bita akan Hukunce-Hukuncen Azumi.


Lokacin Bita: Duk zama zai kasance na tsawon minti hamsin, inda za a kasa darussan bakwai, a cikin gajerun bidiyo, hade da bayanai da za su taimaka wurin fahimtar darasin, sannan Jarabawa ta biyo baya.

Darussan Bitar: Hukunce-hukuncen Azumi, da suka kunshi:

فضل الصيام وحكمه أركان الصيام ومباحاته ومستحباته ومكروهاته ومفسداته
Falalar Azumi Da Hukuncinsa Rukunan Azumi Da Abubuwan Da Suka Halatta,
Lalurorin Da Suke Sa Asha Azumi A Ramadan Azumin Nafila
Lailatul Qadari I’itikafi

Abubuwan da Bitar ta kunsa:
Yankakkun bidiyo shida masu dauke da gamsashshen bayani
bayan haka rubutaccen bayani zai biyo bayansu.
Rijista    

Telegram Telegram - Apps on Google Play

yaruka
العربية | English | বাংলা | Español | فارسی | தமிழ் | Français | Hausa | Indonesia | አማርኛ | Kiswahili | اردو | turky