Muna taya ka murnar kamala rijistar Bita a kan hukunce-hukuncen Sallah a cikin hotuna

72

Muna taya ka murnar kamala rijistar Bita a kan hukunce-hukuncen tsarki a cikin hotuna

Allah Mai Girma da Daukaka Yana cewa:

{قُلْ هَلْ يَسْتَوِي الَّذِينَ يَعْلَمُونَ وَالَّذِينَ لا يَعْلَمُونَ إِنَّمَا يَتَذَكَّرُ أُولُو الْأَلْبَاب}

"Ka ce dasu shin wadan da suke da Ilimi, za su yi daidai da wadan da ba da Ilimi?

(Suratul Zumar, aya ta 9)

Muna taya ka murnar kamala rijistar Bita a kan hukunce-hukuncen tsarki a cikin hotuna. Allah Ya datar da kai, Ya rubuta maka lada, kuma muna maka bishara da fadin Manzin Allah Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi: ((Duk wanda ya kama hanyar neman Ilimi, to, Allah Zai saukaka masa hanyar zuwa Aljannah)). Muslim ya ruwaito.
((Duk wanda ya yi nuni zuwa wani aikin alkhairi, to, yana da lada irin ladan wanda ya aikata aikin)).  

'Yan'uwa masu albarka, ku yaɗa wannan aikin alkhairi, ku tuttura sanarwar wannan Bita a kafafen sada zumunta na zamani kamar Telegram, WhatsApp, Facebook, Twitter, Instagram da sauran su, kuma ku ƙwaɗaitar da mutane su yi rijistar a ciki ta hanyar waɗan nan shafuka na yanar gizo da ke tafe:

Shafin yanar gizo na Telegram

Shafin yanar gizo na Bita

Shafin yanar gizo na rijista

Shafin yanar gizo na Fiƙihun Ibadu a cikin hotuna

Tsare-tsare da lokutan Bitar:

Za a fara wannan Bita ne a ranar 28 ga watan Juni (June) a cikin kwanaki goma, za a turo Darussan a cikin waɗan nan kwanakin.

Za a tura sakamakon jarabawa bayan an gama jarabawar.

Duk wanda ya samu 70% zai samu certificate.

Duk wanda ya samu 95% za a tura mishi saƙo na musamman domin godiya.

Yin irin waɗan nan karatuttukan saboda Allah (IKHLASI) ya kan sa su zama cikin jerin gwanon ayyuka masu falala a wurin Allah.

Darussan Bita:

Bitar za ta gudana ne cikin kwanaki goma,
kuma darussa goma sha takwas,
kuma za mu turo muku Darussan da wuri don ku samu lokacin yin Muraji'ar Karatuttukan domin jarabawa, kuma ka da lokaci ya ƙure muku, waɗan nan su ne Darussan Bita a kan Hukunce-Hukuncen Sallah a ciki a kwai darasi 18, abin nema shi ne ku karanta kowane darasi kuma ku kalli bidiyonshi.

Darasi na farko 1: Matsayin Sallah Da Hukuncinta

Karanta

Kalla

Darasi na farko 2: Kiran Sallah Da Iqama

Karanta

Kalla

Darasi na farko 3: Sharuxxan Ingancin Sallah

Karanta

Kalla

Darasi na farko 4: Daga Ladubban Sallah

Karanta

Kalla

Darasi na farko 5: Sutura

Karanta

Kalla

Darasi na farko 6: Siffar Yadda Ake Sallah

Karanta

Kalla

Darasi na farko 7: Hukunce-Hukuncen Sallah

Karanta

Kalla

Darasi na farko 8: Rukunan Sallah Da Wajibanta Da Sunnoninta

Karanta

Kalla

Darasi na farko 9: Sujjadar Godiya

Karanta

Kalla

Darasi na biyu 10: Sallar Jam’i

Karanta

Kalla

Darasi na uku 11: Liman Da Koyi Da Limanamfani dashi)

Karanta

Kalla

Darasi na hudu 12: Sallar Masu Uzuri

Karanta

Kalla

Darasi na biyar 13: Sallar Juma’a

Karanta

Kalla

Darasi na shida 14: Sallar Nafila

Karanta

Kalla

Darasi na bakwai 15: Sallar Roqon Ruwa

Karanta

Kalla

Darasi na takwas 16: Sallar Kisfewar Rana Ko Wata

Karanta

Kalla

Darasi na tara 17: Sallolin Idi

Karanta

Kalla

 Darasi na goma  18: Sallar Jana’iza 

Karanta

Kalla

Yarukan da a ke Bitar da su:

 
Telegram - Apps on Google Play دورة أحكام الطهارة المصورة