Muna taya ka murnar kamala rijistar Bita a kan hukunce-hukuncen aikin Hajji da Umrah a cikin hotuna

52

Muna taya ka murnar kamala rijistar Bita a kan hukunce-hukuncen tsarki a cikin hotuna

Allah Mai Girma da Daukaka Yana cewa:

{قُلْ هَلْ يَسْتَوِي الَّذِينَ يَعْلَمُونَ وَالَّذِينَ لا يَعْلَمُونَ إِنَّمَا يَتَذَكَّرُ أُولُو الْأَلْبَاب}

"Ka ce dasu shin wadan da suke da Ilimi, za su yi daidai da wadan da ba da Ilimi?

(Suratul Zumar, aya ta 9)

Muna taya ka murnar kamala rijistar Bita a kan hukunce-hukuncen Sallah a cikin hotuna. Allah Ya datar da kai, Ya rubuta maka lada, kuma muna maka bishara da fadin Manzon Allah Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi: ((Duk wanda ya kama hanyar neman Ilimi, to, Allah Zai sauƙaƙa masa hanyar zuwa Aljannah)). Muslim ya ruwaito.
((Duk wanda ya yi nuni zuwa wani aikin alkhairi, to, yana da lada irin ladan wanda ya aikata aikin)).  

'Yan'uwa masu albarka, ku yaɗa wannan aikin alkhairi, ku tuttura sanarwar wannan Bita a kafafen sada zumunta na zamani kamar Telegram, WhatsApp, Facebook, Twitter, Instagram da sauran su, kuma ku ƙwaɗaitar da mutane su yi rijistar a ciki ta hanyar waɗan nan shafuka na yanar gizo da ke tafe:

Shafin yanar gizo na Telegram

Shafin yanar gizo na Bita

Shafin yanar gizo na rijista

Shafin yanar gizo na Fiƙihun Ibadu a cikin hotuna

Tsare-tsare da lokutan Bitar:

Za a fara wannan Bita ne a ranar 22 ga watan juli a cikin kwanaki goma, za a turo Darussan a cikin waɗan nan kwanakin.

Za a tura sakamakon jarabawa bayan an gama jarabawar.

Duk wanda ya samu 70% zai samu certificate.

Duk wanda ya samu 95% za a tura mishi saƙo na musamman domin godiya.

Yin irin waɗan nan karatuttukan saboda Allah (IKHLASI) ya kan sa su zama cikin jerin gwanon ayyuka masu falala a wurin Allah.

Darussan Bita:

Bitar za ta gudana ne cikin kwanaki goma, kuma darussa goma sha biyar ne, kuma za mu turo muku Darussan da wuri don ku samu lokacin yin Muraji'ar Karatuttukan domin jarabawa, kuma ka da lokaci ya ƙure muku, waɗan nan su ne Darussan Bita a kan hukunce-hukuncen aikin Hajji da Umrah a cikin hotuna 11, abin nema shi ne ku karanta kowane darasi kuma ku kalli bidiyonshi.


Darasi na farko 1: Taqaitaccen Bayani A Kan Aikin Hajji

Karanta

Kalla

Darasi na farko 2: Hukunce-hukuncen aikin hajji da umara

Karanta

Kalla

Darasi na farko 3: Miqati

Karanta

Kalla

Darasi na farko 4: Ihrami

Karanta

Kalla

Darasi na farko 5: Aikin Hajji Da Talbiyya

Karanta

Kalla

Darasi na farko 6: Yadda Aikin Hajji Da Umara

Karanta

Kalla

Darasi na farko 7: Rukunai Da Wajibai Da Sunnonin Hajji

Karanta

Kalla

Darasi na farko 8: Rukunai Da Wajibai Da Sunnonin Umara

Karanta

Kalla

Darasi na farko 9: Fansa da Hadaya

Karanta

Kalla

Darasi na biyu 10: Layya Karanta Kalla
Darasi na uku 11: Ziyarar Madinah, Falalarta Da Matsayinta Karanta Kalla

Yarukan da a ke Bitar da su:

Telegram - Apps on Google Play أحكام الحج والعُمْرَة